Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)

2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)Sani Sadiq ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da ake damawa da su a harkar fim din Hausa. An haife shi a unguwar Gangare, karamar hukumar Arewacin Jos (Jos North) dake jihar Plateau a ranar 2 ga watan Fabrairu, shekara ta 1981.

Ya kammala karatun sa na firamare da sakandare a Gangare Jos. Daga nan, ya tafi jami’ar Jos, inda ya samu kwalinsa na difloma a karatun jarida. A 2004 Sadiq ya fara harkar fim. Ya zamo tauraro ne a shekara ta 2012.

2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)

Jarumin ya amshi lambar yabo a matsayin jarumin jarumai na Kannywood a shekarar 2012. Zuwa yanzu, ya fito a cikin fina-finai akalla guda 50. Sadiq na godiya ga Allah bisa nasarorin sa. Sadiq ya fito a fina-finai kamar su Maryam Diyana, Adamsy, da kuma Yan Uwan Juna. Da yake magana game da godiyarsa ga Allah da ya bashi aikin da ya daukaka shi, Sadiq ya ji dadin cewar ya yi karatu a garin Jos kafin ya shiga harkar fim.

Sadiq Sani na da kanne guda takwas, sannan kuma a yanzu haka ya na da mata da suke zaman aure mai inganci. A shafinmu, zaka san wasu abubuwa game da wannan jarumin mai tarin basira!

2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Musha Dariya Tareda Jarumi Kuma Mai Bada Dariya Wato Sadik Sani Sadik Cikin Wani Sabon
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Fitaccen jarumin finafinan Hausa nan ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya yi bikin sunan jaririyar
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Labarin da muke samu yana nuna mana da cewa fitaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
2017-02-01-06_39_10-265x300 Kannywood: Shin Kunsan Mene Asalin Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik? (Karanta)
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close