Kannywood: Yan matan fim ‘ya’ya ne kamar naku da kuka killace a gida – Inji Saima Muhammad

vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima MuhammadFitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywwod Saima Muhammad ta fito ta shaidawa da duniya a wani irin salo na maida martani da babbar murya cewar su ma fa ‘ya ‘yane kamar dukkan sauran mata.

Fitacciyar jarumar tayi wannan kalaman ne a yayin wani taron da fitattun matan fim din suka shirya da zummar kafa kungiyar su a wani dakin taro dake a cikin garin Kano.

Mun samu dai cewa Saima Muhammad dake jagorantar tafiyar ta kungiyar ta fada a cikin jawabin nata cewa makasudin kafa wannan kungiyar tasu shine domin fadakar da al’umma irin darajar da matan fim suke da ita kamar sauran mata.

A cewar ta: “Mu ma mata ne masu daraja da kima tamkar wadan da iyayen su ke killace su ko kuma su kaisu kasashen waje yin karatu.”

Ta cigaba da ciwa daga cikin manufofin kungiyar ta su za su rika kai ziyara asibiti tare kuma da taimakwa marasa lafiya da sauran marasa galihu a cikin al’umma.

vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
vllkyt4qvvkv7qsn5.ebe0c8e2 Kannywood: Yan matan fim 'ya'ya ne kamar naku da kuka killace a gida - Inji Saima Muhammad
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close