Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe – Inji Jaruma Fati Garba

vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati GarbaFitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na Kannywood mai suna Fati Garba ta bayyana cewa yanzu ita babban burin ta a rayuwa shine aure sunnar manzo, kamar dai yadda ta shaidawa majiyar mu a cikin wata tattaunawa ta musamman da tayi da ita.

Jarumar ta kuma bayyana cewa ita tunda ta taso a rayuwar ta tana da matukar sha’awar yin wasan fim din Hausa amma bata samu damar cika burin nata ba sai a yan shekarun nan bayan da ta hadu da Adam A. Zango dake a matsayin uban gidan ta a yanzu.

HausaTop ta samu cewa jarumar da yanzu haka take gudanar da shirin nan na bautar kasa ta shaidawa majiyar tamu cewar babban abun alfahari ne a gare ta yanzu yadda take jerawa kafada-da-kafada da manyan shahararrarun jaruman Kannywood din wajen sana’ar su.

Da aka tambaye ta game da jaruman da suka fi bata sha’awa sai jarumar ta ce tana da wanda take so a harkar fim din yanzu haka ma amma ba zata ayyana shi ba sai nan gaba amma kuma acikin jarumai mata tafi son Ai’isha Tsamiya.

vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
vllkyt3abnt965l1e.7f0a7920 Kannywood: Yanzu Miji Nake Nema Ido Rufe - Inji Jaruma Fati Garba
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close