Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure – inji jaruma Maryam Yahaya

mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam YahayaSabuwar tauraruwar masana’antar Kannywood tace zata koma makaranta kuma idan Allah yayi ta samu miji zata yi aure.

Sabuwar tauraruwar fina-finan hausan na Kannywood Maryam Yahaya ta bayanar cewa yin fim ba zai hanata yin karatu domin yin karatu yana cikin abubuwan dake gaban ta a rayuwa.

A wata hira ta musamman da tayi da BBC hausa, Maryam wanda ta kammala karatu ba da dadewa tace tana kokarin cigaba da yin karatu.

mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya

Jarumar shirin “Mansoor” tace idan Allah ya nufe ta da samun miji yanzu zata yi aure kuma zata cigaba da yin karatun ta.

Sabuwar tauraruwa wanda ta fara haskawa cikin “Mansoor” bayyana cewa idan tayi aure bazata cigaba da yin fim.

Maryam Yahaya ta shigo masana’antar kannywood da kafar dama domin bayan fitowar ta a cikin “Mansoor” ta samu damar fitowa a wasu shiri da dama.

Ko zamu iya cewa wannan matashiyar zata sauya jarumtakar manyan yan wasan masana’antar kamar su Rahama sadau, Nafisa Abdullahi, Halima Atete, Hadiza Gabon da dai sauransu?

mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Wani bawan Allah ya caccaki jarumar Fim din hausa Maryam Yahaya, mutumin ya bayya Maryam
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Maryam Yahaya Wacce Akafi Sani Da Mansoor Ta Firgita Kowa Da Wasu Sabbin Hotunan ta
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Maryam Yahaya dai yar asalin garin Kano ce, ta kuma nuna kwarewarta a farfajiyar, gwana
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Ga duk mai bibiyar harkokin masana’antar shirya finafinan Hausa watau Kannywood, ya kwana da sanin
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
mary-in-blue-297x300 Kannywood: Zan Koma Makaranta Kuma Idan Nasamu Miji Zanyi Aure - inji jaruma Maryam Yahaya
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close