Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake – Yan shi’a Sun Roki Amurka

vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki AmurkaKungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi’a a Najeriya watau Islamic Movement in Nigeria (IMN) a turance sun rubutawa gwamnatin kasar Amurka takardar korafi suna mai shawartar ta da kar ta sayar wa shugaba Buhari makamai da wasu kayan soji.

Takardar da yan shi’ar suka rubuta a ranar 17 ga wannan watan na Agusta, shekarar 2017 kuma shugaban kwamitin nan dake neman a saki Zakzaky ya sanyawa hannu sun rubuta cewa sojojin Najeriya suna kashe jama’a ne kawai.

vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki AmurkaHausaTop.com ta samu kuma cewa a cikin takardar da yan shi’ar suka rabawa manema labarai irin ta, sun kuma rubuta cewa sojojin Najeriya a karkashin mulkin Buhari din ba su darata yan cin dan adam ko kadan.

Haka kuma yan shi’ar sun ja hankalin hukumomin kasar ta Amurka da cewa duba da yadda sojojin suka kashe yayan ta 34 a shekara ta 2014 kafin daga bisani su kashe wasu daruruwan a karshen shekara ta 2015, mai dace ace an kara saida masu da makaman ba.

vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin
vllkyt60tl6u76166.r400x300.dccfa2dd Kar Ku Siyar Wa Buhari Makamai, Kashe Mu Yake - Yan shi'a Sun Roki Amurka
Bincike ya nuna cewa jami'an tsaro sun kama shahararren marubucin nan da ya saba fashin

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close