KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba

vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba

Mata masu yawan son kwalliya ko kun san cewa yawan chaba kwalliya na iya kawo matsalar rashin karfin ido da bata fuskokin ku?

Wasu kwararrun masana kan kwalliyar zamani sun shawarci mata akan rage yin kwalliya kullum domin yana iya bata musu ido da fuskokinsu.

1 – Rashin daukar Ciki ga mace – A nan masaana sun ce yawan irin wadannan shafe-shafe na iya sa mace ta gagara daukar ciki saboda akwai wasu abubuwa acikin man da ke shafawa da ke shiga ta ramukan gashi zuwa cikin jikin mace da kan sa hakan.

2 – Yana kawo tsufa da wuri ga mace – Za ka ga budurwa ta na tsofa haka kawai.

3 – Yana kawo cutar dajin fata, wato ‘Cancer’.

4 – Yawan ciwon kai.

5 – Tsigewar gashi a jiki.

Masanan sun fadi wasu hanyoyi da za a iya bi domin samun kariya daga wannan matsaloli kamar haka;

1 – A rage yawan shafa jan hoda domin yawan shafa shi na kawo kurarraji a huska.

Kamata ya yi a dunga shafa farin hoda.

2 – A daina shafa tozalin zamani wanda wasu ke kira da ‘Gazar’ ko kuma da turanci ‘Eye Liner’ domin yana dauke da sinadarin dake kashe ido. Kamata ya yi a shafa tozalin gargajiya kokuma ‘Kajol’.

3 – A daina amfani da kayan kwalliyan da suka tsufa.

4 – Amfani da gashin idon kanti wato ‘Eye lashi’ na kawo rashin karfin ido domin ana amfani da gam kafin a manna shi kan gashin ido wanda idan an je cirewa ya kan kawo wasu matsaloli kamar kumburin ido, rasa gashin ido, kurarraji da sauran.

5 – A daina amfani da ‘Contact Lense’ domin yana kawo makanta. Contact lense wani abun kwalliya ne da ya yi kama da leda wanda mata kan saka shi a ido domin cansa kalan idon su.

vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Shararen mawakin nan na mavins record mai suna Korede Bello yazo jihar Kano domin yin
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Wasu daga cikin jaruman finafinan Kannywood sun ayyana goyon bayansu ga gamayyar kungiyoyin matasan Arewacin
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Tagwayen da aka haifa masu kawuna a hade a babban birnin kasar Bangladesh na shirin
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Maryam Yahaya Wacce Akafi Sani Da Mansoor Ta Firgita Kowa Da Wasu Sabbin Hotunan ta
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Jaruma Rahama sadau da gani dai ta cika cikakkiyar mace wadda yakamata ace ta fidda
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Wannan Sune Sabbin Hotunan Jaruma Zubi Tacikin Dadin Kowa
vllkyt6l6r8d3odhm.d56056f7 KARANTA: Illoli 5 Da Kwalliyar Zamani Takewa Fuskokin Mata Da Basu Sani Ba
Nura M Inuwa Kenan Tareda Amaryarsa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close