Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.

Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.

Rahma Sadau fitacciyar Jarumar da kungiyar shirya finafinan Hausa ta MOPPAN ta haramtawa sake fitowa a cikin fina-finai, ta ce za ta garzaya kotu don kalubalantar korar da aka yi mata.
Dandalin Mujallarmu.com ta samu labarin cewa jarumar ta bayyana aniyarta na daukar wannan mataki ne a shafinta na sada zumunta da muhawara na Facebook, a inda ta lika wani takaitaccen sakon maratani ga korar ta na mai cewa: “Zan yi shari’a da Kannywood”, Sannan Kuma ta a rubuta cikin harshen Ingilishi, ” ”Shin Kannywood ce kadai inda ake shirin fim?

A wani labarin kuma, sananniyar ‘Yar wasan Hausa Film Nafisat Abdullahi ta mayar da martani akan kalaman da korarriyar jarumar nan Rahama Sadau tayi akan ‘yan Matan Hausa Film, inda ta zarge su da hassada da girman Kai. Nafisa Abdullahi ta bayyana cewar, kalaman da Rahama Sadau ta keyi sambatu ne kawai na jin haushin korar da akayi mata a Masana’antar film, amma duk da haka ya kamata Rahamar ta sani cewar Matan Hausa Film sun wuce da tunanin ta, saboda Mata ne wayayyu masu ilimi wadanda suka fahimci rayuwa.

Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
"Yadda nayi soyayya da kanwata a film"- Ramadan Booth Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
Insta-image-19-300x300 Ko ba Kannywood tauraruwata zata cigaba da haskawa – Rahma Sadau.
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close