Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real Madrid

vllkyt6k0jnh3heak.b9f82f97-300x169 Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real MadridKuna da labari cewa ana zargin Babban Dan wasa Ronaldo da rashin biyan haraji. Dan wasan bai ji dadin wannan abu ba ya kuma shirya barin Kulob din. Babban Dan wasan yace so yake ya koma Kungiyar Manchester United.

Rahotanni daga Kasar Sifen na nuna cewa Tauraron Dan wasan Kungiyar Real Madrid na shirin tashi bayan an fusata sa game da zargin kin biyan haraji a Kasar. Ana zargin ‘Dan wasan da kin biyan kusan Dala Miliyan 16 ga Hukuma.

Ronaldo ya bayyana cewa zai so ya koma Kungiyar sa ta da watau Manchester United ta Ingila inda yace yake da abokan da ya shaku da su. Ronaldo dai na ganin Real Madrid ta yi watsi da shi a cikin yanayin da yake ciki asali ma an yi tallar riga ba tare da shi ba.

Kun ji jiya cewa Shugaban Kungiyar kwallon kafan kasar Faransa Noel Le Graet yace wata rana Koci Zinedine Zidane na Real Madrid zai horar da Kasar Faransa.

vllkyt6k0jnh3heak.b9f82f97-300x169 Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real Madrid
Mai horas da ‘yan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid, Zinadine Zidane ya kara
vllkyt6k0jnh3heak.b9f82f97-300x169 Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real Madrid
Kociyan Real Madrid Zinedine Zidane ya yi amannar cewa wajibi ne kulob dinsa ya sayar
vllkyt6k0jnh3heak.b9f82f97-300x169 Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real Madrid
Labaran da ke iso mana yanzu suna nuni da cewa mahukuntan dake tafiyar da kasar
vllkyt6k0jnh3heak.b9f82f97-300x169 Ko Ina Zai Koma: An Fusata Ronaldo Harta Kaida Ya Shirya Barin Real Madrid
Idan komai ya yiwu Kungiyar Barcelona za ta saida Tauraron Dan wasan ta Neymar zuwa

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close