Musha Dariya: A Cuci Maza

Women-laughing-001 Musha Dariya: A Cuci Maza

Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya tazo
shiga se kawai muka ji wani alam me karfin gaske, jin haka se ga ‘yan sandan bankin su fito da gudu da bindigun su! Ai ina ganin haka se na tsure! Sun kamani ni da matata wai basu yarda damu ba shisa zasu kai ofishin ‘yan sanda sun bincike mu! Munje har anyi sacin dina amma basu ga komai ba! An zo kan matan ana sacin dinta kawai se ga gwangwanin milo babban ya fado daga kanta! Dani da ‘yan sandan ba wanda ze kama wani gurin gudu, domin kuwa mun dauka bom ne ya fado ashe wai acuci mazanta ne ya fado! Wannan jaraba dame yayi kama??? Shiko D.P.O be ma dawo cikin hayacin sa ba tsabar tsorata da yayi.

Women-laughing-001 Musha Dariya: A Cuci Maza
Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar
Women-laughing-001 Musha Dariya: A Cuci Maza
HIRA TSAKANIN SAURAYI DABUDURWA!!!SAURAYI: Sannu 'yan mata.BUDURWA: Kaima sannu.SAURAYI: Kamar na sanki, amma na manta

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close