Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za’a Cigaba Da Taboni – Inji Adam A Zango

FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A ZangoAdam A Zango yaci gaba da amon wuta…

“YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA BATA GARI HAKA ZALIKA A CIKIN AKWAI NAGARI DA BATA GARI KUMA Wallahi billahi daga yau baza’a kara yi min kazafi inyi shuru ba don kowa a cikin ya san kowa.

Shiyasa idan akace mana jahilai bana damuwa yanzu domin nima na gano hakan. Tunda ance amfanin ilimi aiki dashi. Masifar da masana’antar kannywood take ciki ya wuce misali. Saboda zalinci, fasikanci, riya, eye service da kuma cin amana da ake aikatawa karara amma daga anyi magana sai muce matan cikimmu ne suke janyo mana.

Wlh matammu basu da laifi domin addini bai taba baiwa mace damar zama babu mai kula da ita ba. Amna a kannywood film daya yarinya ko yaro zasuyi sai kaga sun bude kamfanin kansu harma su rinka daukar sababbin yan wasa.

Babu tone tone domin da dama sun san inda na dosa. DON HAKA MU DAINA JIN HAUSHIN ZAGIN DA WASU AL’UMMA SUKE MANA!! Mu karba laifukammu mu gyara wata kila nan gaba kadan suyi alfahari damu.

Duk abinda na rubuta idan akwai karya a ciki wani ya fito ya karyata ni ko kuma a koreni.”

Yayi Wannan Bayani Ne A Shafin sa na instagram

FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango

Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
FB_IMG_1510696652690-300x300 Na Shirya Tsaf Domin Tona Asirin Kannywood Indai Za'a Cigaba Da Taboni - Inji Adam A Zango
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close