Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)

MSN-2017-News-du-Sport Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)Idan komai ya yiwu Kungiyar Barcelona za ta saida Tauraron Dan wasan ta Neymar zuwa Kungiyar PSG na Faransa kan kudin da zai girgiza Duniya.

Barcelona ta ba Dan wasan na ta izinin ganawa da PSG dazu. Barcelona ta sha alwashin karbar kudi har Dalar Euro Miliyan €222. Kungiyar ta Barcelona tace dole sai an biya wannan makudan kudi a nan take.

Tuni dai Dan wasan ya fadawa abokan sa cewa ya tafi kenan. Dan wasan yayi ban kwana da abokan sa da sauran ‘Yan kulob cewa zai koma Birnin Faris. Wannan dai zama ciniki mafi tsada a Duniyar kwallon kafa.

MSN-2017-News-du-Sport Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)

Haka kuma kwanan nan aka shiga Kotu da babban Dan wasan Real Madrid Cristaino Ronaldo inda ake zargin sa da laifin rashin biyan haraji a Kasar Sifen.

MSN-2017-News-du-Sport Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)
Kociyan Real Madrid Zinedine Zidane ya yi amannar cewa wajibi ne kulob dinsa ya sayar
MSN-2017-News-du-Sport Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)
Labaran da ke iso mana yanzu suna nuni da cewa mahukuntan dake tafiyar da kasar
MSN-2017-News-du-Sport Natafi Kenan: Babban Dan Wasan Kungiyar Barcelona Zai Barta Gabadaya (Karanta)
Kuna da labari cewa ana zargin Babban Dan wasa Ronaldo da rashin biyan haraji. Dan

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close