News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)

EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)

A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin hanci da rashawa zuwa matakin kasa ya fara tasiri wajen kama wadanda ake tuhuma da almundahana.

Misali a jihar Kaduna kadai, hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa ta EFCC ta ce ta kama mutum fiye da 860 da ake tuhuma da hannu a almundahana cikin ‘yan watanni da bude ofishinta a can.

A cikin wata sanarwa, Shugaban Hukumar a shiyyar Kaduna, Ibrahim Baffa, ya ce an kakkama mutanen ne sakamakon koke-koke har 220 da aka shigar gaban hukumar tasa kan wadannan mutanen.

Ya ce kawo yanzu sun fara bincike kan koke-koke 130 daga cikinsu inda har suka shigar da kara kan koke-koke guda 10 a gaban kotu.

Ofishin inji sanarwar, ya samu kwato Naira miliyan 227 daga hannun wadannan mutanen cikin har da dalar Amurka dubu 17.

Da ma dai masu fafutukar yaki da almundahana a kasar sun jima suna shawarartar hukumomi da su ba za komarsu zuwa kasa domin ko can ma ana tafka ta’asa.

EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
EFCC News: EFFC ta kama mutum 865 a Kaduna (Karanta)
Bincike ya nuna cewa jami'an tsaro sun kama shahararren marubucin nan da ya saba fashin

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close