News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa

Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar SaAkwai maganganu daga majiya mai karfi kan cewar fitaccen dan wasan kwallon nan na kulob(club) din Leicester City FC wanda kuma yake a mazaunin mukaddashin kaptin din kulob din Super Eagles wato Ahmad Musa ya saki matarshi Jamila biyo bayan cece-kucen da ya shiga tsakaninsu a farkon watannan.

Takaddamar dai ta samo asali ne biyo bayan kara auren da shi wannan fitaccen dan kwallon ke shirin yi na wata budurwa mazauniyar Lagos haifaffiyar garin Calabar mai suna Ejue Juliet Adeh inda tuni shirye-shiryen auren na su yayi nisa.

Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa

Kamar yadda majiyar ta bayyana, dan kwallon ya saki matar tashi Jamila saki uku bayan kamarin da cece-kucen na su yayi. Majiyar ta tabbatar da cewar yanzu haka Jamila ta koma gida can birnin Kano biyo bayan sakin.

A makon da ya gabata ne dai akai ta yada rade-radin cewa Ahmad Musa ya bugi matar tashi dangane da takaddamar wanda daga bisani ya musanta labarin.

Har ya zuwa yanzu dai dan kwallon baice komai ba kan tabbacin wannan labari na sakin matar tashi.

Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Zan Kamo Jonathan, A Yammacin Yau. Shugaban hukumar EFCC, a Najeriya, Ibrahim Magu, ya yi
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
A cikin yukurin su na dakile yada labaran karya marasa tushe, kamfanin zumunta na yanar
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
*Masari Ya Sha Ruwan Duwatsu. Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
 Jita-jita tayi yawa akan cewa sojoji sunyi wa Sani Danja dukan tsiya. Wanda har a
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Mawakin Nura M Inuwa Yana Gayyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajan Daurin Aurensa  Ga Katin
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Dama rai da jini dole ya zamo suna samin tangarda yau da lafiya wata rana
Ahmad-Musa-ya-saki-matarshi News: Fitaccen Dan Wasan Kwallon Kafar Nan Wato Ahmad Musa Ya Saki Matar Sa
Bayan sabuwar wakar sa ta ‘Kano ta Ganduje ce’, an kona gidan mawaki RararaFitaccen mawakin siyasar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close