NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000

mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000A cikin yukurin su na dakile yada labaran karya marasa tushe, kamfanin zumunta na yanar gizo Facebook, sun rufe shafufukan mutane sama da dubu 30,000 a kasar France.

Kamfanin mai mazauni a karamar hukumar Silicon Valley, dake jihar Califonia ta Amurka, suna kokarin ganin sun taimaka wajen ganin an yaki wannan matsalar, duk dai da cewar gwamnatocin kasashen turai na adawa da yunkurin kamfanin.

Mafi akasarin manyan kamfanonin yanar gizo, kamar su Twitter, YouTube, da facebook, suna fuskantar matsanancin bincike a yankin kasashen Turai, don ganin ba’ayi amfani da shafufukan su wajen yada ta’addanci a duniya.

A ‘yan watanni masu zuwa ne, za’a gabatar da zabe a kasashen France da Germany, don haka ana gargadin kamfanonin da su kokarta wajen ganin basu bada wata dama ba, wajen aika sakonnin da basu da asali.

Su bada tasu gudun mawa, wajen ganin ba’a yada duk wani labari da bashi da tushe ba, koda kuwa ya kankantar shi yake, haka duk wani shafi da bashi da kwararan bayanai, to su tabbatar sun kulle shi.

© Dandalinvoa.

mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Zan Kamo Jonathan, A Yammacin Yau. Shugaban hukumar EFCC, a Najeriya, Ibrahim Magu, ya yi
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Sakamakon matakan da babban Bankin Najeriya CBN ke dauka na ‘kara sayar da takardar kudin
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
*Masari Ya Sha Ruwan Duwatsu. Sanata ABU IBRAHIM mai wakiltar yankin FUNTUWA ya sha mugun
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Akwai maganganu daga majiya mai karfi kan cewar fitaccen dan wasan kwallon nan na kulob(club)
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
 Jita-jita tayi yawa akan cewa sojoji sunyi wa Sani Danja dukan tsiya. Wanda har a
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Mawakin Nura M Inuwa Yana Gayyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajan Daurin Aurensa  Ga Katin
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Dama rai da jini dole ya zamo suna samin tangarda yau da lafiya wata rana
mark-zuckerberg NEWS: Kamfanin Facebook Sun Kulle Shafukan Mutane 30,000
Bayan sabuwar wakar sa ta ‘Kano ta Ganduje ce’, an kona gidan mawaki RararaFitaccen mawakin siyasar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close