NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari

vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar BuhariUwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A wani rubutu ga uwargidan shugaban kasar ta buga a shafin Facebook a ranar Litinin, 10 ga watan Yuli ta bayyana cewa Allah ya amsa addu’o’in ‘yan Najeriya game da lafiyar shugaban kasa.

Da take Magana a cikin habaici, Aisha ta bayyana cewa, za’a kori dukkan makiya dake kewaye da fadar shugaban kasa nan bada jimawa ba.

Sakon Aisha martini ne ga wani rubutu da sanata mai wakiltan jihar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya yi a baya.

Ya bayyana cewa har zai “sarki zaki” – shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo- wadanda k eta addu’o’in zasu kasance a sahun gaba a fadar shugaban kasar.

Da farko NAIJ.com ta rahoto cewa Zahra Buhari ta yi sharhi a kan lafiyar mahaifinta.

Zahra Buhari ta ce shugaban kasar day a tafi jinya kusan watanni uku da suka wuce nan nan cikin koshin lafiya.

vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
vllkytfkoe15k82hg.ed1c1a16 NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari
A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close