[Nishadi] Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa

HIRA TSAKANIN SAURAYI DA
BUDURWA!!!

SAURAYI: Sannu ‘yan mata.

BUDURWA: Kaima sannu.

SAURAYI: Kamar na sanki, amma na manta inda na sanki. Ko a A.B.U ne?

BUDURWA: ‘Ba mamaki. A chan nake karatu, ina 300 level ne. Kaifa?

SAURAYI: Ni ina ABU kano ne, ina
karanta isslamic engineering kuma ina 900 level ne ni. Kinga ina kaiwa 1,500 level, sai in karbi digirina in fara neman aiki.

BUDURWA: ‘woo!! Kai lier!!!

SAURAYI: ‘Ina kika ga laya anan?
Sarka ce fa a wuyan nawa ba laya
ba!!

BUDURWA: Ok, i want to go!

SAURAYI: Gaskiya bana 2go amma
ina textbook.

BUDURWA: No, i mean i am going
home!!!

SAURAYI: Gaskiya bazan iya goya ki ba, kinyi nauyi.

BUDURWA: Kai wai wace secondary kayi ne??

SAURAYI: Primary election aka fara
saka ni, sannan aka maida ni secondary election.

BUDURWA: Daga nan kuma sai aka
maida kai ina??

SAURAYI: Daga nan sai na koma B.U.K Zaria, bayan na gama sai na dawo A.B.U Kano.

BUDURWA: Lallai ka hadu.

SAURAYI: yanzu dai, i dont love you ko i dont love you??

BUDURWA: Gaskiya i dont love you

SAURAYI: Haba har naji sanyi a raina tunda kince kina so na.

BUDURWA: Kwarai kuwa i dont love you!! Good bye!!!

SAURAYI: A’a ba gudu zan yi ba a
hankali zan tafi.

10299100_578526518911211_5801317481534694418_n [Nishadi] Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa
Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take
10299100_578526518911211_5801317481534694418_n [Nishadi] Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa
Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya
10299100_578526518911211_5801317481534694418_n [Nishadi] Hira Tsakanin Saurayi Da Budurwa
Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar
One Comment

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close