Hawan Sallah: Hotunan shahararen mawaki Korede Bello da abokinsa Yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi

Shararen mawakin nan na mavins record mai suna Korede Bello yazo jihar Kano domin yin bikin sallah tare da Abokinsa, yariman Kano Adam Ashraf Lamido Sanusi. Sunyi kwalliya irin ta sarauta sanye da babban riga da rawani, sannan suka fita cikin gari a kan dawakansu domin karkare shagulgulan sallah na Hawan Fanisau. Ga dai hotunan

Kannywood: Ina Samun Abinda Nake Nema Zanyi Aurena Na Huta – Inji Hafsat Idirs (Barauniya)

Shaharriyar Jarumar FinaFinan Hausa Wato Hafsat Idris Wacce Akafi Sanida Da Barauniya Ta Bayyan Cewa Akwai Burin Datakeso Ta Cimma Da Zarar Ta Cimma Wannan Buri Zatayi Aure. Hakan Yafarune Sakamakon Tana Daya Daga cikin Jarumai Wanda Tauraruwar su Take Haskawa A Wannan Zamni Hakanne Yasa Masoya Sukayi Mata Chaa Aka Da Maganar Tayi Aure.
Close