Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017

IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da shaharraren mawakin hausa. Tauraron su na haskawa kuma da alama sun shirya damawa da sauran fitattun jarumai dake masana’antar.

Kwanan baya Wani malami harkan shirya fina-finai Farfesa Abdullahi Uba Adamu yace daya daga cikin kalubalen da kannywood ke fuskanta shine yawan fitowa wasu tsirarrun jarumai fiye da kima a fina-finai. Ga jarumai kamar haka:

1. Rashida Lobbo : Tana cikin jarumai da suka amshi kyauta a bikin karrama jarumai da mujallar city people ta shirya a jihar Legas cikin wannan shekara

2. Maryam Yahya : Tun fitowar ta a cikin shirin “Mansoor” wannan jarumar ta samu karbuwa a farfajiyar kannywood domin bayan fitowar a shirin ta samu damar fitowa a fina-finai da dama. Dalilin da ya sanya ta zama jarumar shirin Mansoor. Matashiyar wanda ta shigo farfajiyar yin fim da kafar dama ta shaida wa BBChausa cewa Ba harkar fim kadai ke gabanta. Latsa nan domin karanta dalilin “Ba harkar fim kadai ke gabana” – inji jaruma.

3. Umar M.shareef : Shima wannan mawakin ya garzayo farfajiyan yin fim kuma tun bayan fitowar sa a “Mansoor” masu shirya fina-finai na Kannywood sun kara bashi damar fitowa fina-finai daban daban. Zai kara haskawa a cikin watni sabon fim mai suna “Mariya” tare da abokiyar aikin sa na cikin shirin “mansoor” watau Maryam yahaya.

4. Amal Umar : Wannan matashiya ta haska a fina-finai daban daban kana tana damawa da jiga-jigan gwarzayen masana’antar

5. Garzali Miko : Babu shakka wannan matashin jarumi ya shirya bayyanar da basirar shi na yin fim kuma da alamu direktoci sun gani a jikin shi

IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
IMG_20171114_223737-300x296 Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close