A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari

20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba BuhariShugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun lafiya da ya yi a zaman jinyarsa a Birtaniya.

Wata sanarwa daga fadar shugaban kasa a wannan Asabar, ta ce abin kawai da ya ragewa shugaban shi ne amincewar likitocinsa wadanda sai da izininsu ne Buharin ya ce zai dawo gida. 

‘Yan Najeriyar da dama dai na kokwanton ko shugaban mai shekaru 74 na da karfi da lafiyar jagorantar kasar. Ko a ‘yan kwanakin na ma dai an gudanar da zanga-zangar neman ko ya koma aiki, ko kuma ya yi murabus saboda halin lafiyar ta sa. A bana dai kwanakin da shugaba Buhari ya yi a Birtaniya sun zarta wadanda ya yi a Nijeriyar.

20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin
20728361_1359501534148273_7049858571722398713_n A Shirye Nake Na Dawo Nijeriya Domin Ci Gaba Da Aiki, Cewar Shugaba Buhari
Bincike ya nuna cewa jami'an tsaro sun kama shahararren marubucin nan da ya saba fashin

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*