SIYASA: Ina Nan Daram A Jam’iyyar APC, Cewar Kwankwaso

kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwasoya kuma zargi gwamnatin Kano da daukar nauyin masu yada jita-jitar komawarsa PDP

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya karyata jita-jitar dake yaduwa cewa da shi da wasu ‘yan majalisu sun sauya sheka daga APC zuwa PDP.

Da yake magana da majiyarmu ta ‘Daily Nigerian’ a safiyar yau Talata, shugaban ma’aikatan Sanatan, Aminu Abdulsalam, ya ce babu kanshin gaskiya a labarin kuma labari ne mara tushe.

Kamar yadda ya ce Sanata Kwankwaso da shi da magoya bayansa ba su da niyyar sauya sheka zuwa wata jam’iyyar a ko yaushe.

Ya ce gwamnatin Kano ce ta dauki nauyin yada jita-jitar saboda sun ga uwar jam’iyyar APC ta kasa ta tabbatar da Umar Doguwa a matsayin shugaban jam’iyyar APC na Kano.

Aminu Abdulsalam ya ce wannan ba shine karo na farko da gwamnatin Kano take daukar nauyin yada irin wadannan jita-jitar ba don ganin ta batawa Sanatan suna.

kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwaso
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Rashida Adamu Abdullahi wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a
kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwaso
Jami'an tsaro a Jihar Sakkwato sun dakatar da mabiyan akidar Kwankwasiyya gudanar da taro ba
kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwaso
Tun bayan kammala zabubbukan shekara ta 2015 wanda yabawa jam'iyyar APC nasara sai rikice-rikicen cikin
kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwaso
Shahararren Mawakin Siyasa Wato Dauda Kahutu Rara Yashaida Mana Cewa Akwai Babban Tanadi Dayayiwa Masoya
kwankwaso-300x196 SIYASA: Ina Nan Daram A Jam'iyyar APC, Cewar Kwankwaso
Jam’iyyar APC ta kasa ta dauki wani mataki da ake ganin raba gardama ne akan

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close