Soyayyace Silar Fara Waka Na – Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman

sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta MusammanMawaki, producer kuma sabon jarumi Umar M Shareef ya bayyana cewa soyayya ce silar fara wakan shi, shi yasa ba mamaki idan mutane suka ga yafi damuwa da soyayya a wakokin shi.

A wata tattaunawa da yayi da wani gidan radio, mawakin ya bayyana cewa ya fara waka ne a lokacin da yake jiran wata yarinya yace mata yana son ta, bata dawo ba.

Jarumin ya bayyana cewa wakar da yayi “Soyayya bazan kara Ba. ….” a film din Sai Wata Rana ita da fito shi.

Kuma ya kara da cewa mutane na bukatan nishadi a finafinai, inda mawaka suka shigo kenan.

sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Ina Ma'abota Sauraron Mawaki Mai Muryar Zinare Wato Umar M Sharif Yauma Gwanin Naku Yakasa
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Idan ana maganar jarumi kuma fasihin matashi mai saukin kai, tabbas ba za gushe ba
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Zan Rayu Dake Zan Mutu Dake Wakace Mai
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Tarihina a takaice Assalamu alaikum, sunana Umar Muhammad Sharif, an haife ni a Rigasa da
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Ina Maabota Soyayya Yauma Ga Gwanin Naku Wato Sarkin Mawakan Soyayya Umar M Sharif Yazo
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
sharif Soyayyace Silar Fara Waka Na - Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close