Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango

adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A ZangoOPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango

Ni ba dan daudu bane kuma ni ba dan maula bane. Sannan ni ba mushiriki bane, bani da malami ko matsafi. Da ALLAH kadai na dogara. Idan kuma akwai malamin da yace na taba zuwa wajansa ko kuma wanda ya taba bani kudi kyauta ba tare da nayi masa aikin komai ba, toh dan girman ALLAH kada ya rufa min asiri tun daga kan yan siyasa, sarakuna, gwamnati, ko masu kudi, ko yammata…. duk abinda dana mallaka a rayuwata gumi na ne ya bani ba dan adam ba…motar hawa, gida ko fili…. Don haka babu wanda ya isa ya sani inyi abinda banyi niyya ba tunda babu wanda ya tayani kare mutuncin daukakata.

DON HAKA TA HANYA DAYA KADAI ZAKU IYA DAKATAR DA DAUKAKATA……HANYAR ITACE KU DAKATAR DA NUMFASHINA, SAI DAI KUMA KASH HAKAN BA’A HANNUNKU YAKE….HABA KUYI TA YAWO DANI KUNA BATA MIN SUNA DON KAWAI ALLAH YA FIFITANI AKANKU.
Kunce min arne kunce min gay kunce min fasiki kunce min mai girman kai amma duk da haka masoyana basu gujeni ba basu daina sayan fina finai da wakokina ba. Haba don ALLAH mai nayi muku duk wanda na taimaka a rayuwata sai ya dawo yana yakata!! Toh na kai bango……billahillazi la’ila ha illahuwa duk wanda ya kara kara tabani saina tona masa asiri. Sannan duk wanda ya rufa min asiri akan abubuwan dana lissafa ALLAH ya tona masa nasa.

Ban kira sunan kowa ba a yanzu amma next time zan kira sunan ko waye idan ya kara bata min suna ….ina da ýaýa ya zama dole in fara kare mutuncina da martaba na kafin yayi affecting dinsu don ALLAH kadai ya san gawar fari….sannan zanja tunga da mabiyana na kannywood…. don a haka ne kadai za’a bam bance tsakanin aya da tsakuwa…. MASOYANA KU GAFARCE AKAN ABUBUWAN DANA RUBUTA, AN KURE NI NE

adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Fitaccen jarumin nan na wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood kuma jigo a harkar Adam
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
The movie Gwaska Returns is the second squeal of the KANNYWOOD historical blockbuster a high
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana'ar man
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Jarumin na Kannywood wanda har ila yau yana shirya fina-finai sannan yana rera waka, ya
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya ce babban burinsa shi ne ya kware
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
A kasar Hausa dai, akwai wasu dabi'u da koda a wasu kasashen ba abun ki
adam_a_zango-1510551560924-240x300 Tafaru Ta Kare: Domin Kuwa Makiya Sun Fusata Jarumi Adam A Zango
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close