Tag: adam a zango

Adam A Zango A Matsayin Mawaki, Ali Nuhu A Matsayin Dan Fim, Sadik Sani Sadik A Matsayin Dan Kwallon Kafa A Cikin Wani Sabon Fim (Kalli Hotuna)

Shirin Abota Sabon Shiri ne Da Kamfanin FKD Suka Gabatar Dashi Wanda Zai Fito Kwanan nan Fim Ne Wanda Yahada Manyan jarumai kamar su Ali nuhu, adam a zango, sadik sani sadik, nafisa abdullahi, Tareda Da Wata sabuwar jaruma da ake gabatar da ita acikin fim din mai Bilkisu Abdullahi dadai sauransu. Ga Hotunan Kamar

Kannywood: Fim Din Gwaska Shine Fim Dinda Yafi Kowane Fim Kawo Kudi Tun Daga Lokacin Da Akafara Fim Din Hausa

Jarumin na Kannywood wanda har ila yau yana shirya fina-finai sannan yana rera waka, ya ce “na fara harkokin fim ne a Kano inda nake share-share da goge-goge a masana’antar kade-kade da ake kira ‘Landscope Studio’.” Game da abin da ya sa ya shiga harkar fina-finai, Adam ya ce, “tsoron kada na zama dan jagaliyar
Close