Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon ‘Dadin Kowa’ mai suna Khadijah S. Islam wadda aka fi sani da Alawayya ta na can tana karkare shire-shiren shigewa dakin mijin ta na Aure. Hotunan gabanin aure na jarumar dai suna ta yawo a yanzu