Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a masana’antar fina-finan Hausa da ya dade yana haskakawa ya fito ya bayyanawa duniya dalilin da yasa yanzu ya tsunduma sosai cikin harkar fina-finan barkwanci da a da ba kasafai yake yin su ba. Jarumin dai ya bayyana cewa ya yanke