Tag: bilkisu abdullahi

Adam A Zango A Matsayin Mawaki, Ali Nuhu A Matsayin Dan Fim, Sadik Sani Sadik A Matsayin Dan Kwallon Kafa A Cikin Wani Sabon Fim (Kalli Hotuna)

Shirin Abota Sabon Shiri ne Da Kamfanin FKD Suka Gabatar Dashi Wanda Zai Fito Kwanan nan Fim Ne Wanda Yahada Manyan jarumai kamar su Ali nuhu, adam a zango, sadik sani sadik, nafisa abdullahi, Tareda Da Wata sabuwar jaruma da ake gabatar da ita acikin fim din mai Bilkisu Abdullahi dadai sauransu. Ga Hotunan Kamar
Close