Tag: Dandalin Kannywood

Kannywood: Sabbin Jarumai Guda 5 Wanda Tauraruwar Su Tafara Haskawa a Wannan Shekarar 2017

Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da shaharraren mawakin hausa. Tauraron su na haskawa kuma da alama sun shirya damawa da sauran fitattun jarumai dake masana’antar. Kwanan baya Wani malami harkan shirya fina-finai Farfesa Abdullahi Uba Adamu yace daya daga cikin kalubalen da kannywood ke fuskanta shine
Close