Tag: nafisa abdullahi

Duk fim din da Nafeesat ta yi kuka a ciki haka kawai sai inga ina hawaye – Inji Hajia Mama

Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta da masoyan fina-finan sabuwar film da ga ledar ta fes-fes mai suna KARMA. Nafeesat dai shahararriya ce wajen shirya musamman fina-finan soyayya da ban tausayi. Wata masoyiyar Nafeesat, Haj. Mama ta shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa “duk fim din

Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau – inji Nafisa Abdullahi

Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi Da Rahama Sadau Hakan Yake Kawo Cece Kuce A Tsakanin su ta yadda ake ganin kamar akwai hassada da gasa a tsakanin su. Hakanne Yasa Nafisa Abdullahi Tasake Yin Magana Mai Harshen Damo Akan Jaruma Rahama Sadau Gadai Abinda Tafada

Adam A Zango A Matsayin Mawaki, Ali Nuhu A Matsayin Dan Fim, Sadik Sani Sadik A Matsayin Dan Kwallon Kafa A Cikin Wani Sabon Fim (Kalli Hotuna)

Shirin Abota Sabon Shiri ne Da Kamfanin FKD Suka Gabatar Dashi Wanda Zai Fito Kwanan nan Fim Ne Wanda Yahada Manyan jarumai kamar su Ali nuhu, adam a zango, sadik sani sadik, nafisa abdullahi, Tareda Da Wata sabuwar jaruma da ake gabatar da ita acikin fim din mai Bilkisu Abdullahi dadai sauransu. Ga Hotunan Kamar

Kannywood: Naki Na Fito A Finafinan Kudu Ne Domin Kare Mutunchin Kaina – cewar Nafisa Abdullahi.

Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon Komaiba Sai Don Takare Mutuncin ta Sabanin Yadda Wasu Suke Dauka Ko Iliminta Ne Baikai Tayiba. Idan Danaso Yin Fim A Kudancin Danice Jaruma Tafarko A Mata Dazan Farayi Amma Saboda Nakare Mutuncina Nakiyi A Cewar ta. Kannywood: Jaruma Nafisa

Hajji Kiran Allah: Allah Ya Nufi Jaruma Nafisa Abdullahi Da Ziyartar Kasa Mai Tsarki Wato Saudiyya

Jaruma Nafisa Abdullahi Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Mata Acikin Masana’antar Shirya Fina Finai Wato Kannywood A Wannan Shekarar Allah Ya Nufeta Da Ziyartar Kasa Mai Tsarki Wannan Babban Abin Farin Cikine Ganin Yadda Jaruman Suketa Kokarin Sauke Farali.   Yanzu Dai Abu Dayane Wanda Jarumar Taketa Samun Korafi Wajan Masoyanta Wato Rashin Yin
Close