Tag: rahama sadau

Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al’ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na – Inji Rahama Sadau

Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Kukayi La’akari Da Sabbin Fina-Finan Datake Yi A Nollywood. Majiyar HausaTop Taci Karo Da Wani Furuci Da Jarumar Tayi A Wata Mujalla Mai Taken  Guardian Life Wanda Wannan Furuci Nata Yake Kara Tabbatarwa

Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau – inji Nafisa Abdullahi

Kamar Yadda Kuka Sani Akwai Takun Saka Tsakanin Manyan Jaruman Nan Guda Wato Nafisa Abdullahi Da Rahama Sadau Hakan Yake Kawo Cece Kuce A Tsakanin su ta yadda ake ganin kamar akwai hassada da gasa a tsakanin su. Hakanne Yasa Nafisa Abdullahi Tasake Yin Magana Mai Harshen Damo Akan Jaruma Rahama Sadau Gadai Abinda Tafada
Close