Adam A Zango yaci gaba da amon wuta… “YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA BATA GARI HAKA ZALIKA A CIKIN AKWAI NAGARI DA BATA GARI KUMA Wallahi billahi daga yau baza’a kara yi min kazafi inyi shuru ba don kowa a cikin ya san kowa. Shiyasa idan akace mana jahilai bana damuwa yanzu domin