Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba’a Muhalli Yayita Ba – Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida

FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin JaridaManazarta al’amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra’ayoyin su akan kasa amsa tambayar Aminu Sheriff Momo da jarumar fim Umma Shehu tayi.

Ra’ayin da yafi shahara shine cewa ita tambayan akan kanta ba ta muhallin ta saboda Kundin Kannywood ba wuri ba ne na gano zurfin ilmin addinin mutum, wuri ne da ake tambayoyi da suke da alaka rayuwar jarumi da sa’anar fim.

Ko wani abu yana da muhallin shi kuma ga duk mai adalci yasan filin Kundin Kannywood ba fage bane na Addini. Sannar rashin amsa wannan tambaya ba dole bane ya zama bata sani ba, zai iya yiwuwa ba ta so ya ci gaba da tambayoyi da suka shafi wannan ne.

Ya kamata mutane su sani kuma su tina da cewa Umma Shehu jarumar fim ce, ba malamar addini ba. Ya kamata mutane su dinga hukunta ta akan asasin film ba addini ba. Bajintar da mutane ya kamata su kalla shine na film, addini personal rayuwar ta ce.

Sannar mutane su sani Kannywood masana’antar film ce, ba sharadi bane mutum ya zama yana da kwarewa a addini ba, ana daukan jarumai ne saboda bajintar su a film, ba wanda yake gwada addinin wani. Kai ba sharadi bane mutum ya zama musulmi ba ma in the first place.

Kuma domin Umma Shehu ta kasa amsa tambaya ba hujja ba ce akan jahilcin Kannywood; fasali ma su jarumai rubutattun zantuka ake basu ba da kan su suke fadin abubuwan da suke fadi ba.

Sannan addini ya hore mu ba mu dinga yiwa junanmu uzuri kuma mu dinga daga kafa. Zai iya yiwuwa ta manta, zai iya yiwuwa bata gane tambayar Ba, zai iya yiwuwa bata son amsawa da ma sauran dalilai.

FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Kodayake ban sani ba ko ka taba yin karatun aikin Jarida ko kuma yin aiki
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar
FB_IMG_1507914936273 Tambayar Da Momo Ya Yiwa Umma Shehu Ba'a Muhalli Yayita Ba - Inji Gogaggun Masana Aikin Jarida
Jaruma Maryam Booth ta mika sakon soyayya da jinjinawa izuwa muradin zuciyarta a shafin ta

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close