Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?

yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda jama’a ke nuna yatsa ga yan Fim din, yayin da su kuma a nasu bangare suke musantawa.

A wasu lokutta ma ana yi musu zargin akwai yan luwadi da yan Madigo duk a cikinsu, amma a nan BBC Hausa tayi hira da wasu sanannu a harkar ta Fim, wadanda suka yi bayanin yadda lamarin yake.

Rahoton majiyar NAIJ.com ta bayyana tun bayan fitar wani bidiyo na wata yar Fim yayin da take lalata da wani saurayinta a shekarun baya ne jama’a suka daura ma yan Fim din karan tsana, inda hakan yayi sanadiyyar gwamnatin Kano haramta yin Fim na wani lokaci.

Su ma a Kannywood ana samun zarge zargen Furodusoshi na neman yan mata kafin su saka su cikin fina finansu, amma dai ba’a samu wata da tayi kokarin fitowa ta bayyana hakan ba, in banda wata fitacciyar jaruma daya data bayyana ma majiyar mu hakan.

Ita dai wannan jaruma ta nemi a boye sunanta, ta bayyana ma majiyar ta mu cewa jiga jigan Kannywood da dama sun nemi sun yi lalata da ita kafin su bata Fim, amma ta ki, inda tace Ali Nuhu ne kadai bai taba neman ta ba da niyyar lalata.

Ita ma wata jaruma a fina finan Kannywood, Hauwa Waraka ta shaida cewa duk dayake ba’a taba nemanta da wannan bukata ba, amma gaskiya ba zata kawar da yiwuwar hakan ba, sakamakon kowa da halinsa ya shigo Kannywood.

Shima Ali Nuhu da aka tuntube shi cewa yayi ba shi da masaniya ko kadan da faruwar irin wannan abu, inda yace “A gaskiya ban taba ganin wadda aka ce an yi lalata da ita gabanin a sanya ta a Fim ba, kuma ma har kwamiti muka kafa dake da alhakin lura da hakan.”

Sai da wani darakta ya shaida ma majiyar mu cewa sanadiyyar irin badakalar dake cikin Kannywood yasa yake janye jikinsa daga cikinta.

yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Labaran da muke samu daga majiyoyin mu masu karfi da nagarta na nuna mana cewa
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Manazarta al'amuran yau da gobe musammam wanda suka kware a aikin jarida sun fadi ra'ayoyin
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Jarumi General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu
yan-fim-252x300 Waka A Bakin Mai Ita: Mene Gaskiyar Zargin LalatanDa Akewa Yan Matan Kannywood?
Labaran da muke samu yanzu ba da dadewawa ba nan nuni da cewa fitacciyar jarumar

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close