Wata sabuwa! Jami’an Laliga sun ki amincewa da kudin cinikin Neymar

neymar Wata sabuwa! Jami'an Laliga sun ki amincewa da kudin cinikin NeymarLabaran da ke iso mana yanzu suna nuni da cewa mahukuntan dake tafiyar da kasar nan ta kwallon Laliga a kasar Sifaniya ta ki amincewa ta karbi kudin cinikin dan wasa Neymar da suka kai dala miliyan 260.

A yau ne dai kungiyar PSG dake a kasar Faransa ta so biyan kwantaragin dan wasan daga kungiyar Barcelona domin ta dauke shi amma sai ba’a amshi kudin ba.

NAIJ.com dai ta ruwaito a jiya cewa dan kwallon kafar na kungiyar Barcelona dake taka leda a kasar Spaniya ya nemi kungiyarda ta basshi dama don ya tafi zuwa kungiyar PSG dake can a kasar Faransa.

Daga bisani kuma sai itama kungiyar ta Barcelona ta tabbatar dahakan yayin da ce tabbas dan wasan ya rubuta mata takarda yana bukatar a barshi ya tafi yayin da kuma ya bukaci kungiyar ta PSG da ta saye kwantaragintasa da ta kai €222 miliyan.

neymar Wata sabuwa! Jami'an Laliga sun ki amincewa da kudin cinikin Neymar
Kociyan Real Madrid Zinedine Zidane ya yi amannar cewa wajibi ne kulob dinsa ya sayar
neymar Wata sabuwa! Jami'an Laliga sun ki amincewa da kudin cinikin Neymar
Idan komai ya yiwu Kungiyar Barcelona za ta saida Tauraron Dan wasan ta Neymar zuwa
neymar Wata sabuwa! Jami'an Laliga sun ki amincewa da kudin cinikin Neymar
Kuna da labari cewa ana zargin Babban Dan wasa Ronaldo da rashin biyan haraji. Dan

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close