Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa

FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa“Yadda nayi soyayya da kanwata a film”- Ramadan Booth

Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya bayyana wa BBC abin da ya sa ya yi soyayya da kanwarsa Maryam a wani sabon fim dinsa mai suna Gwarzon Shekara.

Ramadan ya ce shi bai “dauki hakan a matsayin wani abu ba.”

“Babu abin da na ji yayin da na fito a fim, ina soyayya tare da kanwata Maryam. Kuma na yi amfani ne da abin da darakta ya ba ni umarnin na yi.”

Ya bayyana hakan ne yayin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu na Landan tare da rakiyar fitaccen dan wasan Hausa, Ali Nuhu, ranar Juma’a.

Dan wasan ya je birnin Landan ne don ya karbi kyautar gwarzon shekara ta bana wanda mujallar African Voice ta shirya.

Har ila yau Ramadan ya ce abin da ya sa duka ‘yan gidansu suke fitowa a fina-finan Hausa shi ne don a kawar da zargin da ake yi wa ‘yan fim cewa suna bata tarbiyya.

Ya ce suna fitowa ne a fim don a kawar da wannan zargin.

FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Jaruman Kannywood 5 dake da mukamin sarauta a masarauta daban daban Kamar yadda kuka sani
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Jaruma Hadiza Gabon ce Zakaran Gwajin Dafi a Kannywood. Ban taba ganin Hadiza Gabon ido-da-ido
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Adam A Zango yaci gaba da amon wuta... "YADDA AKO INA AKE SAMUN NAGARI DA
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Sunayen sabbin jarumai 5 dake tashe a dandalin kannywood a halin yanzu ciki har da
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD From adam a zango Ni ba dan daudu
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Korarriyar Jarumar Finafinan Hausa Rahama Sadau ta fito fili karara ta nuna nadamar rungumar da
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Batun lalata da yan matan a Kannywood ya abu ne daya dade ana tattaunawa, inda
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta fada
FB_IMG_1510141772855-300x168 Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram.

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close