Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari

Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar BuhariMataimakin na musamman kan harkokin shafukan sada zumunta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie, a ranar Litinin, 7 ga watan Agusta ta ce rashin girmamawa ne ga kowane masu neman cikakken bayanai a kan lafiyar shugaban kasar.

Onochie ta bayyana cewa neman sani cikakken bayanin rashin lafiyar shugaba Buhari ba daidai ba ne saboda abin siri ne lafiyar mutum.

HAUSATOP ta tattaro cewa, Onochie ta bayyana hakan ne yayin da take magana a gidan telebijin na Channels.

Onochie ta ce: ” Muna da mukaddashin shugaban kasa. Yayin da muke magana, shugaba Buhari ya zama kamar mutumin da yake zaman kansa a yanzu. Ba mu da wani hakki kuma rashin nuna girmamawa ne ga kowa ya nemi halin lafiyar shugaban kasa”.

“Alal misali daga Birtaniya inda na fito, babu wanda zai saki wani lamarin lafiyar mutum zuwa wani, ba ma dangin su ba, sai dai idan mutumin ya yanke shawarar amincewa”. A cewar Lauretta Onochie.

Ta ce kowane mutum zai iya yin rashin lafiya a kowane lokaci.

Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Wani dan Najeriya mai suna Johnny Creed yana neman shawarar 'yan Najeriya bayan da ya
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Ba baskiya bane cewar wai shugaba Muhammadu Buhari ya shirya tsaf zuwa kasar Amurka bisa
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Kungiyar nan da ke kiran kansu ta yan uwa musulmai mabiya tafarkin shi'a a Najeriya
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane biyu dangane da kisan wani soja, Las
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya shirya don komawa gida Nijeriya bayan tabbatar da samun
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
Dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana cewa asiri aka yi
Muhammadu_Buhari_in_Saadabad_Palace-282x300 Yanzu Yanzu: Fadar shugaban kasa tabayar da cikakken bayani a kan lafiyar Buhari
A Nigeria, ga alamu kokarin da hukumomin kasar ke yi na fadada yaki da cin

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*