Yaude Za’ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona

Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da BarcelonaZa ku ji cewa dai yau za ayi ta ta kare tsakanin Kungiyar Real Madrid da abokan hamayyar su Barcelona a wajen cin kofin Super Cup.

Dama an ce karo da karo sai rago. Real Madrid za ta kara gwabzawa ne da Barcelona a zagayen karshe na wasan cin kofin na Super Cup na Sifen. A wasan farko Madrid tayi nasara a gidan Barcelona da ci 3-1.

Real Madrid za ta buga babu gwarzon Dan wasan ta Ronaldo bayan ya sha jan kati a wasan da aka buga Ranar Lahadi wanda har ya tura Alkalin wasa. Dan wasa Asensio shi ma ya jefa kwallo a ranar bayan Dan wasan bayan Barcelona Pique ya ci ragar sa.

Kun ji cewa duk wanda yayi nasara a wasanni biyun da aka buga zai dauki Super Cup na kasar Sifen wanda ake gwabzawa tsakanin wanda ya ci Gasar La-liga da kuma wanda ya ci Gasar Copa Del-Rey.

Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona
Mai horas da ‘yan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid, Zinadine Zidane ya kara
Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona
Kociyan Real Madrid Zinedine Zidane ya yi amannar cewa wajibi ne kulob dinsa ya sayar
Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona
Labaran da ke iso mana yanzu suna nuni da cewa mahukuntan dake tafiyar da kasar
Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona
Idan komai ya yiwu Kungiyar Barcelona za ta saida Tauraron Dan wasan ta Neymar zuwa
Real-Madrid-Vs-Barcelona-live-stream Yaude Za'ayita Ta Kare Real Madrid za ta kara gwabzawa da Barcelona
Kuna da labari cewa ana zargin Babban Dan wasa Ronaldo da rashin biyan haraji. Dan

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Close