Labaran Duniya

Ni Nakashe Mahaifiyata Da Hannu 😭 Cewar Wata Budurwa Mara Imani – Hausa Top

Mata Me Kimanin Shekara 39 Wacce Ake Zargin Tayi Sanadiyar Mutuwar Mahaifiyarta Ta Hanyar Bata Maganin Hawan Jini Fiye Da Ƙa’ida Ta Mika Kanta Ga Ƴansanda.

Al’amarin Yafaru Ranar 12 Ga Watan Yuni, Inda Matar Ta Mika Kanta Ga Ƴansanda A Garin Bengaluru Ba Ƙasar Indiya. Matar Me Suna Sonali Sen, Ta Shedawa ‘Yansanda Cewa Itace Ta Kashe Mahaifiyarta Da Kanta. Tace Tayi Hakan Bisa Umarnin Mahaifiyarta.

Sonali Tace Bayan Takashe Mahaifiyar Tata, Ta Saka Gawar A Cikin Akwati Ta Dauka Takai Ofishin ‘Yansanda. Lokacin Da Suka Duba Sun Gano Hoton Mahaifin Sonali A Cikin Akwatin Gawar, Wanda Ya Daɗe Da Mutuwa.

Ta Bankawa Tsohuwar Maganin Kwayqr Maganin Hawan Guda 30, Wanda Bayan Wani Ɗan Lokaci Ta Samu Bugun Zuciya, Sannan Tasa Tsumma Ta Shaƙe Mata Wuya Ta Kasheta,

Binciken Ya Nuna Cewa Marigayiyar Tana Zaune A Gidan ‘Yarta Tare Da Uwar Mijinta Kuma Basa Jituwa Hakan Yasa Ta Bukaci ‘Yarta Da Ta Kasheta. 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button