Tsaro

Yan Bindiga Sun Kashe Mana Mazaje 😭 Kuma Sun Sace Dukiyarmu Sun Barmu Da Yara Marayu – Hausa Top

Zaku Tausaya Musu Idan Kuka Kalli Bidiyonnan 😭 Jerin Mata Da ‘Ya’ya Marayu Wanda ‘Yan Ta’adda Suka Kashe Mazaje Da Iyaye Kuma Suka Kwashe Dukiyoyinsu, Mataye Sunce ‘Yan Ta’addan Sunyi Shigane Tamkar ‘Yan Sintiri Masu Bada Kariya Ashe Yaudara Suka Shirya Da Zalinci Sun Kashe Mazajenmu Sun Kwace Dukiyoyinmu Sun Barmu Da Marayu Bamu Da Abinda Zamu Ci.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Mawuyacin Halin Da Matan Suke Ciki 👉 FULL VIDEO 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button