Uncategorized

DaDumiDumi; Karkuzu Dan Film Yana Cikin Mawuyacin Hali | HausaTop

Sama Da Shekaru 43 Ina Harkar Fim, Amma Yanzu Sai A Wayi Gari Babu Abinda Za A Ci A Gidana, Kuma Yanzu Haka Na Daina Gani, Sannan Kuma Gidan Da Nake Ciki Ma Mai Shi Ya Saka Shi A Kasuwa, Cewar Dan Fim Din Hausa, Baba Karkuzu

Jama’a Dan Allah A Temaka masa, ga lambar wayarsa da asusun ajiyar bankinsa nan a jikin hoton

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button