Siyasa

Bidiyon Yadda Kanawa Suka Jefi Sarkin Kano A Filin Rantsuwar Abba Gida-Gida Ya Jawo Rigama – Hausa Top

Ga Dukkanin Ma’abota Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter Da Sauransu Kowa Yasan Yadda Al’umma Suketa Kiraye-kiraye Kan Rashin Dacewa Da Gayyatar Da Aka Yiwa Taohon Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi Dan Gudun Hatsaniya.

Hakanne Yasa Aka Duba Koken Al’umma Inda Aka Dakatar Da Gayyatar Tasa Dukda Cewa Yana Tate Da Gwamnatin Abba Gida-gida (Kwankwasiyya) Saboda Dorewar Zaman Lafiyar Kano Da Kanawa, Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Gani Da Idon Ku 👉 FULL VIDEO 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button