Category: siyasa

Sabuwar Wakar Rara Mai Taken Sannu Da Aiki Shehi, Nace “Baba Buhari Ina Kaje Ne Aiki”

Shahararen Mawakin Nan na Siyasa Dauda Adamu Kahutu Wanda Akafisani Da Rararan Waka Shine Dauke Da Sabuwar Wakar Da Yayiwa Gwamnan Zanfara, Abdulaziz Yari Wanda Akabawa Shugaban Cin Jagorantar “Gwamnan Gwamnoni” Najeriya Kuma Shugaban “Gwamnan Gwamnonin Arewa” Abdulaziz Yari Shugabane NaGari Da Arewa Akwai Irinsa Guda 6 Da Dukkan Arewa Mun more Fiye Da Tinanin Jama’a Domin Wannan Gwamna Yayiwa ‘zanfarawa Aiki Tukuru’

Siyasa: Anya Kuwa Shugabannin Jam’iyyar APC Sunaso Ta Sake Cin Zabe??

Tun bayan kammala zabubbukan shekara ta 2015 wanda yabawa jam’iyyar APC nasara sai rikice-rikicen cikin gida suka dabaibaye Jam’iyyar tun daga mataki na kasa har zuwa jihohi da kananan hukumomi, masu fashin baki a harkokin siyasa na fassara wannan rikice-rikice ta sigogi daban-daban Koma dai menene yana da kyau shugabannin wannan jam’iyya mai farin jini
Close