Labaran Hausa
Dawowar Sunusi Lamido Sarautar Sarkin Kano Ta Tabbata Ga Gaskiyar Magana – Hausa Top
Tun Bayan Sauke Tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi Daga Kan Karagar Mulki Al’umma Jahar Suketa Cece-kuce Tare Da Kiraye-kiraye Kan A Dawo Dashi Kan Kujerarsa Amman Hakan Be Yiwu Ba Har Al’umma Suka Gaji Da Maganganu.
Katsam Se Allah Ya Dawo Da Gwamnatin Kwankwasiyya Ta Hannun Abba Gida-gida Wanda Al’umma Jahar Suka Cigaba Da Tattauna Batun Gadai Abinda Al’ummar Suke Cewar Kan Batun Dawowar Sunusi Lamido Sunusi 👉👇