Labaran Duniya

Musulunci Ya Samu Qaruwa Masha Allah, Budurwa Me Zaman Kanta Ta Musulunta – Hausa Top

Musulunci Yayi Babba Kamu Inda Addinin Ya Samuwa Qaruwa Da Wata Mata Me Zaman Kanta ‘Yar Asalin Kasar Malaysia Kafin Shigar Ta Addinin Musulinci Ta Kasance Me Bautar Shedan.

Ta Bayyana Yadda Farin Ciki Ya Lullu6eta Lokacin Da Malamin Addinin Musuluncin Ya Umarceta Tayi Wanka Tasa Kaya Irin Na Musulunci Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Faifan Bidiyonnan Dake Kasan Rubutun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button