Al'ajabi

Bidiyon Yadda Wata Mata Ta Haihu A Cikin Bandaki (Toilet) 😭 Ya Dauki Hankulan Al’umma – Hausa Top

Indai Kanada Imani Zaka Tausayawa Wannan Matar Sannan Ka Tausayawa Iyaye Mata Da Ganin Yadda Suke Shan Bakar Wahala Tin Daga Lokacin Da Suka Samu Ciki Har Zuwa Tsawon Lokacin Haihuwa Basa Cikin Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Sedai Zaman Fargaba Da Rashin Jin Dadin Komai.

Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaka Kara Tabbatar Da Banbancin Da Yake Tsakanin Iyaye Mata Da Kuma Iyaye Maza Dukda Cewa Suma Iyaye Maza Akwai Tasu Wahalar Da Suke Sha Wajen Neman Abinda Zasu Dauki Dawainiyar Uwa Tare Da Jaririn. Muna Fata Tare Da Addu’ar Allah Ya Sakawa Iyayenmu Da Mafificin Alkhairi Wanda Suka Rasu Allah Yajikansa Yaimusu Rahama 🤲

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Iyaye Suke Wahala Wajen Haihu 👉 FULL VIDEO 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button