Labaran Duniya

Bayan Ta Amshi Addinin Musulinci An Biya Mata Aikin Hajji Na Wannan Shekarar, Masha Allah! – Hausa Top

Wata Budurwa Kenan Me Zaman Kanta Wadda Ta Kar6i Addinin Musulinci Bayan Shafe Tsawon Shekaru Tana Bautar Shedan, Inda Ta Zane Jikinta Da Tatoo Tare Da Makala Karafuna Ajikin Ta Domin Cika Kamanni Da Abinda Take Bauta Abaya, Amman Yanzu Ta Kar6i Kalmar Shahada Ta Shiga Addinin Musulinci, Kuma An Biya Mata Aikin Hajji Na Shekarar Nan.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Cikakkiyar Bidiyon 👉 FULL VIDEO 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button