Siyasa

Ganduje Ya Nemi Kotu Ta Dakatar Da Hukumar EFCC Daga Bincikensa Akan Bidiyon Dala – Hausatop

Da Dumi-Dumi: Tsohon Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ya Nemi Kotu Ta Dakatar Da Hukumar E.F.C.C Daga Bincikensa Akan Al’amarin Bidiyon Dala Wadda Ake Zargin Cewar An Bashine A Matsayin Cin Hanci Daga.

Idan Baku Manta Ba Kwanakin Baya Aka Wallafa Sababbin Faifan Bidiyoyi Wadda Aka Hango Tsohon Gwamnan Kano Yana Sunkuma Daloli A Aljihun Babbar Riga Batare Da Sanin Cewa Ana Daukan Bidiyon Ba, Wanda Jafar-jafar Yafitar Kuma Hakan Yai Sanadin Barin Jafar-Jafar Jahar Kano. 👉 FULL VIDEO 👈

Daga Khatimu Kulkul

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button