Siyasa

Ashe Wannan Dalilinne Yasa Kanawa Basu Za6i Gawuna Ba A Matsayin Gwamnan Kano – Hausa Top

Cikin Wani Hoto Aka Hango Tsohon Dan Takarar Gwamnan Jahar Kano Wato Nasir Yusuf Gawuna Yana Kici-kicin Ratayawa Wata Mace Gyale Wadda Ba Muharramarsa Kuma Aka Daukesu Hoto Aka Yadawa Duniya Kamar Yadda Kuke Gani A Jikin Hoton Dake Kasa.

Nasir Gawuna Ya Kasance Tsohon Matemakin Tsohon Gwamnan Jahar Kano Wato Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Wanda Suka Gwabza Takara Tare Da Abba Kabir Yusuf Wanda Akafi Sani Da Abba Gida-gida Kuma Yai Nasarar Kada Nasir Gawunan 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button