Ra'ayi

Duk Matar Da Mijinta Ya Saketa To Ta Auri Babban Abokinsa Inji Shugabar Zawarawan Jahar Kano – Hausatop

Shugabar Zawarawan Jahar Kano Ta Shawararci Zawarawan Jahar Kan Cewar Duk Wata Mace Da Mijinta Ya Saketa To Ta Auri Abokinsa inji Shugabar Zawarawan Jahar Kano Hafsat Ahmad Jingau. Ta Bayyana Hakanne Cikin Wata Tattaunawa Da Akai Da Ita.

Wannan Al’amarin Yaja Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter Da Sauransu. Gadai Cikakkiyar Bidiyon Ku Danna Manyan Rubutu Domin Ganin Tattaunawar 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button