NishadiRa'ayi

Cikin Bidiyo Wata Zankadediyar Budurwa Taci Mutuncin Samarin Kaduna, Ta Kunyata Su – Hausa Top

A Cikin Wani Takaitaccen Faifan Bidiyo Da Yake Yawo A Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter Da Instagram An Hango Wata Zankadediyar Budurwa Tana Chacchakar Samarin Kaduna Bisa Rashin Siyar Babbar Mota.

Inda Take Cewa Basu Da Wata Mota Da Ta Wuce Mota Peugeot Kirar 206 Wanda Kusan Kaso 70 Na Mazajen Jahar Kaduna 206 Suke Hawa Ko Menene Dalilin Da Yasa Basa Hawa Sauran Moto Sukq Buge Da Yin Ankon 206? Zaku’iya Bayyana Ra’ayinku A Comment Section Bayan Kun Kalla Bidiyon. 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button