Siyasa

Kai Tsaye Bidiyon Yadda Abba Gida-gida Yabada Umarnin Rushe-rushe A Jahar Kano – Hausa Top

Me Girma Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Engr. Abba Kabir Yusif Yafara Cika Alkawarin Da Yayiwa Al’umma Kan Batun Dawo Da Martaba Da Kadarori Jahar Kano Wanda Tsohon Gwamnan Jahar Ya Salwantar Wato Abdullahi Umar Ganduje.

Gadai Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Kusha Kallo
Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Ku Kalla 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button